Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’
A wasu yankuna da ke kudancin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mallakar fili, musamman na noma, wani abu ne da mata ba su fiya samu ba. Hakan kuma, na da alaƙa da al'adun yankin, kamar na ƙabilar Bajju, inda maza ne kaɗai ke da haƙƙin mallakar...
Read more